A ranar 11 ga Afrilu, a gun taron koli na Intanet na farko, an kaddamar da dandalin intanet na babban kwamfuta na kasa a hukumance, wanda ya zama wata babbar hanya don tallafawa aikin gina fasahar zamani ta kasar Sin. Rahotanni sun bayyana cewa, hukumar kula da kwamfutoci ta Intanet ta kasa tana shirin kafa wata...
Kara karantawa